We have 70 guests and no members online

LYRICS OF RUWAN MADARA BY JOSEPH GIMBA

LYRICS OF RUWAN MADARA BY JOSEPH GIMBA | JOSEPH GIMBA FT. LIZZY - RUWAN MADARA | MP3 DOWNLOAD

[Chorus]

Ana ruwan madara wooo

Resp: daga can Aljana

Ana ruwan madara wooo

Resp: daga can Aljana

Ga ruwan madara wooo

Resp: daga can Aljana

Kwashe kwashe

Resp: kwashe ku ji dadi

Kwashe kwashe

Resp: kwashe ku ji dadi

Kwashe kwashe

Resp: kwashe ku ji dadi

(Repeat)

[Solo]

Akwai kogi da ya ke fitowa

daga kursiyin Allah

kogi madara eeh

kogi ruwan rai

duk wanda ya sha

zai sami ceto

wanda ya sha

 zai sami warkasuwa

Naaman sarki yaki

ya kamu da cuta kuturu

da ya sadu da wanna ruwa

 lailai ya samu warkasuwa

Lazarus ya mutu

har an binne kwanna hudu

da ruwa nan ya zo

mai bada rai ya zo

ina mai jin kishin ruwa?

 ka tattaro ka zo

ina mai jin kishin madara?

ki tattaro ki zo

[Chorus]

Ana ruwan madara wooo

Resp: daga can Aljana

Ana ruwan madara wooo

Resp: daga can Aljana

Ga ruwan madara wooo

Resp: daga can Aljana

Kwashe kwashe

Resp: kwashe ku ji dadi

Kwashe kwashe

Resp: kwashe ku ji dadi

Kwashe kwashe

Resp: kwashe ku ji dadi

 [Bridge]

Resp:  Kwashe kuji dadi

nace kwashe kar ku zubar

Resp: Kwashe kuji dadi

Albarku Allah suna zubowa

Resp:  Kwashe kuji dadi

wanna ruwa da madara bata karewa

Resp:  Kwashe kuji dadi

Kwashe kwashe kwashe kwashe kwashe

Resp:  Kwashe kuji dadi

Kwashe kwashe kwashe kwashe kwashe

Resp:  Kwashe kuji dadi

Kwashe kwashe kwashe kwashe

[Chorus]

Ana ruwan madara wooo

Resp: daga can Aljana

Ana ruwan madara wooo

Resp: daga can Aljana

Ga ruwan madara wooo

Resp: daga can Aljana

Kwashe kwashe

Resp: kwashe ku ji dadi

Kwashe kwashe

Resp: kwashe ku ji dadi

Kwashe kwashe

Resp: kwashe ku ji dadi

(Repeat)